Nayi mafarkin muna sanya takin zamani a gona sannan bayan sai naga wani mai farauta ya buga wasu manyan wasannin da wani abu kamar guza kamar maciji kamar damo.